
Abdul D One – ALKALI EP 2022 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki kundin wakokinsa (EP) mai cike da daɗi mai suna “ALKALI EP” a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan kundin wakoki ya tara wakoki masu ban sha’awa da ke ɗauke da ma’anoni daban-daban, daga waƙoƙin soyayya da yabo har zuwa waƙoƙin tunatarwa. Abdul D One ya nuna hazakarsa tare da haɗin gwiwa da manyan mawaƙa irin su Hamisu Breaker, Shamsiyya Sadi, da kuma Murja Baba.
Jerin Wakokin EP Din “ALKALI EP“
- Jinya
- Chiza Dani (Female Voice)
- Tsakanin Mu (Feat. Larabeey)
- Tanzania 2 9ja
- Manyan Matan Arewa (Feat. Shamsiyya Sadi, Murja Baba & Fati Khaleel)
- Fahimta (Feat. Murja Baba)
- Rai Da Rayuwa (Feat. Shamsiyya Sadi)
- Fara Kyakkyawa (Feat. Hamisu Breaker)
- Allah Mai Iko
- Kina Cikin Labarina
- A Raina
- Kiji Tausayina
- In Babu Ke
- Chiza Dani
- Alkali Naso Da Kauna
- Alkali Amapiano (Feat. Murja Baba)
- Alkali Amapiano
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.
Leave a Reply