Videos
VIDEO: Adam A Zango – Tallafi Zuci Ft. Maryam Yahaya (Official Video)

Adam A Zango – Tallafi Zuci Ft. Maryam Yahaya (Official Video)
Khalid Creations Limited yazo da wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Tallafi Zuci” tare da fitaccen jarumi a masana’antar kannywood wato Adam A Zango da kuma jaruma Maryam Yahaya.
Duk da cewa wannan shine karona farko da wadannan jaruman suka fara haduwa a waka lokaci daya. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.