MUSIC: Lilin Baba – Maza Dai Ft. Buzu

Lilin Baba - Aboki Vibez Ep
Lilin Baba - Aboki Vibez Ep
Shares

Lilin Baba – Maza Dai Ft. Buzu Mp3 Download

Lilin Baba ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Maza Dai” tare da hadin gwiwar mawaki Buzu, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Aboki Vibez Ep” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Lilin Baba – Die (Mp3 Download)

Bayan kun saurari wannan waÆ™a, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa. Muna son jin yadda wannan waÆ™a ta burge ku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*