Hausa Songs
Shamsiyya Sadi – Nasaba
Shamsiyya Sadi – Nasaba Mp3 Download
Shamsiyya Sadi ta kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai ratsaya zuciya sunan wakar “Nasaba” itama wannan waka tayi dadi kamar yanda wakar “Gangar So” tayiwa masoya itama wannan haka.
Idan har kun ji dadin itama wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.