Hausa Hip HopTrending Hausa Songs
Ngulde – Samarin Shaho Ft. JayBoy

- Artist: Ngulde Ft. JayBoy
- Genre: Culture
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Ngulde – Samarin Shaho Ft. JayBoy Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan mai barkwanci wato Ngulde ya kara zuwa da wata waka mai suna “Samarin Shaho” tare da hadin gwiwar matashin mawaki JayBoy.
RECOMMENDED: Ngulde – Umma Na
Ngulde ya saki wannan wakar ne Nov 1, 2025 kuma cikin ikon Allah wannan waka a yanzu haka tana daya daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok saboda irin salon da tazo dashi.
“Samarin Shaho” waka ce da a yanzu maza a kafar sada zumunta ta TikTok idan zasu hau sound dinta sai sun yi kwal-kwal saboda hakan salon wakar yazo dashi.
Idan har kun ji dadin wannan wakar zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.








