Aminu ATA – Masoyi Mahaukaci

Aminu ATA - Masoyi Mahaukaci
Aminu ATA - Masoyi Mahaukaci

Aminu ATA – Masoyi Mahaukaci Mp3 Download

Fitaccen mawaki, Aminu ATA, ya shirya sakin wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “Masoyi Mahaukaci”. An shirya fitar da waƙar ne a ranar 14 ga Agusta, 2025, wanda ke nuna cewa za a samu sabon salo mai zafi daga mawakin. Waƙar “Masoyi Mahaukaci” waƙa ce ta soyayya mai nuna irin yadda soyayya zata iya sa mutum ya zama mai tsananin so har ya zama kamar mahaukaci.

KAR KU MANTA: Aminu ATA – Tashe

Muna fatan za ku ji daɗin wannan waƙa. Idan kuna jin daɗin waƙoƙin Aminu ATA, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a ƙasa don nuna farin cikin ku akan fitar da ita.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*