Album/EP
ALBUM: Auta Mg Boy – Badan Mutuwa Ba EP

Auta Mg Boy – Badan Mutuwa Ba EP 2025 Download
Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya saki sabon EP ɗinsa mai cike da daɗi mai suna “Badan Mutuwa Ba”. Wannan kundin wakoki na 2025 ya kunshi wakoki masu zurfin ma’ana da suka taɓa batutuwa daban-daban, ciki har da soyayya, godiya, da kuma ƙuduri mai ƙarfi. An tattara wannan jerin waƙoƙi don faranta ran masoya wakokin Auta Mg Boy tare da isar da saƙonni masu motsa rai.
Wakokin Da Ke Cikin Wannan Album:
- Auta Mg Boy – Badan Mutuwa Ba
- Auta Mg Boy – Sabon Labari
- Auta Mg Boy – Alkhairi Na
- Auta Mg Boy – Abani Ke
- Auta Mg Boy – Sarkin Zuwa
Idan har kun ji daɗin wannan Album, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.