MUSIC: A Yunus – Munfara

A Yunus - Munfara
A Yunus - Munfara

A Yunus – Munfara Mp3 Download

Fitaccen mawaki A. Yunus ya kawo mana sabuwar wakarsa mai taken “Mun Fara”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saƙo mai motsa gwiwa, inda mawakin ya bayyana alamar fara wani abu mai muhimmanci ko kuma shiga sabon mataki a rayuwa.

KAR KU MANTA: A Yunus – Inda Rabbana

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*