Z Square – Shawagi

Z Square – Shawagi Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Shawagi”.

“Shawagi” ita ce wakar karshe a cikin kundin “Tauraruwa EP”. A nan Z Square yana nuna yadda yake shawagi a duniyar soyayya cike da farin ciki da nishadi. Ita ce wakar da ta rufe wannan kundi mai albarka.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Shawagi
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Tanadi

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment