Z Square – Sana’a Sa’a

Z Square – Sana’a Sa’a Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Sana’a Sa’a”.

“Sana’a Sa’a” waka ce mai dauke da darasi, inda Z Square yake danganta soyayya ko neman abin duniya da sa’a. Waka ce mai hikima da ke nuna cewa komai na rayuwa yana tafiya ne da rabo.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Sana’a Sa’a
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Zo Kiji

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment