Z Square – Sakon So

Z Square – Sakon So Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Sakon So”.

Kamar yadda sunan wakar ya nuna, “Sakon So” waka ce da Z Square ya yi don isar da muhimmin sako zuwa ga zuciyar masoyiyarsa. Waka ce da ta dace da duk mai son tura sakon soyayya.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Sakon So
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Mafarki Na

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment