Hausa Songs
Z Square – Mafarki Na
Z Square – Mafarki Na Mp3 Download
Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Mafarki Na”.
A cikin “Mafarki Na”, Z Square yana bayyana yadda masoyiyarsa ta zama abin mafarkinsa dare da rana. Waka ce mai sanyaya zuciya ga duk mai yin soyayya ta gaskiya.
Song Details:
- Artist: Z Square
- Song: Mafarki Na
- EP: Tauraruwa EP
RECOMMENDED: Z Square – Hello Baby
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









