Z Square – Bawa Aso

Z Square – Bawa Aso Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Bawa Aso”.

“Bawa Aso” waka ce ta biyu a cikin EP din Tauraruwa. A nan Z Square yana rokon alfarma a wajen masoyi da cewa a “Bawa so” dama, wato a bar soyayya ta yi aikinta.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Bawa Aso
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Tauraruwa

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment