Videos
VIDEO: Salim Smart – Zana Baki Labarina (Official Video)
Salim Smart – Zana Baki Labarina (Official Video)
Kamar yanda kuka sani wakar “Zana Baki Labarina” wanda mawaki Salim Smart yayi tana daya daga cikin wakokin hausa na soyayya da sukayi tashe a 2024 ganin yanda mutane suke son wannan waka yanzu haka kuma ansaki bidiyonta.
Muna so idan har kunji dadin kallon wannan waka yana dakyau ace kun turawa yan uwa da abokan arziki ma’abota kallon wakokin soyayya na hausa.