Videos

VIDEO: Ado Gwanja – Dama Nine (Official Video)

Ado Gwanja – Dama Nine (Official Video)

A shekarar da ta gabata ne 2024 mawakin Hausa wato Ado Gwanja ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” wanda yanzu haka kuma ya saki bidiyon waka daya daga cikin wakokin album din “Dama Nine.

Idan har kun kalla kunji dadi kuna da damar da zaku iya turawa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa na mawaki Ado Gwanja haka shine zai kara bashi damar fito muku da wata sabuwar wakar akan lokaci.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button