
Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya, Umar M Shareef, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Yaushe Zaki Dawo”. An saki waƙar ne a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Masoya”. Wannan waka ce da ke nuna tsananin kewar masoyi da kuma tambayar lokacin da zai dawo gare shi.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Yar Karya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply