Hausa Songs
Umar M Shareef – Soyayyar Gaskiya

Umar M Shareef – Soyayyar Gaskiya Mp3 Download
Shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Soyayyar Gaskiya”. Waƙar dai an sake ta a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa (EP) mai taken “Bako EP”. Wannan waka ce ta soyayya, inda mawakin ya rera yabo da bayani kan irin soyayya ta gaskiya.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Soyayya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.