
Umar M Shareef – Sarauniya Mata Mp3 Download
Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Sarauniya Mata”. An saki waÆ™ar ne a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Kalaman Bakina”. Wannan waka ce ta yabo da soyayya da ke kwatanta masoyiya da sarauniyar mata.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Maryama (Kalaman Bakina Ep)
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply