Hausa Songs
Umar M Shareef – Naji Nagani

Umar M Shareef Naji Nagani Song 2023 Mp3 Download
Umar M Shareef ya kara fitowa da masoya wata sabuwar waka mai suna “Naji Nagani” itama wannan waka dai tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Lokaci Yayi Ep” na 2023.
Idan har wannan wakar itama kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.