Umar M Shareef – Mansura

Umar M Shareef - Bako EP
Umar M Shareef - Bako EP

Umar M Shareef – Mansura Mp3 Download

Shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Mansura”. WaÆ™ar dai an sake ta a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa (EP) mai taken “Bako EP”. Wannan waÆ™a ta soyayya ce da aka rera don yabon wata masoyiya, kuma tana da labari mai taÉ“a zuciya.

KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Mahakurci

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*