Umar M Shareef – Kudiri

Umar M Shareef - Bako EP
Umar M Shareef - Bako EP

Umar M Shareef – Kudiri Mp3 Download

Shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Kudiri”. WaÆ™ar dai an sake ta a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa (EP) mai taken “Bako EP”. A cikin wannan waÆ™a, mawakin ya rera waka kan kudiri da niyya mai kyau a soyayya.

KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Godiya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*