
Umar M Shareef – Kalaman Bakina EP 2017 Download
Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki shahararren kundin wakokinsa (album) mai cike da daÉ—i mai suna “Kalaman Bakina EP” a ranar 1 ga Janairu, 2017. Wannan kundin ya tattara waÆ™oÆ™i masu daÉ—i guda 14, waÉ—anda duk sun shafi soyayya da kuma yadda ake bayyana ta da kalmomin zuciya.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Farin Jini Ep
Jerin Wakokin Album Din “Kalaman Bakina EP”
- Babbar Jaka
- Burin Zuciya
- Godiya
- Jini Da Fata
- Kalaman Bakina
- Kallo Daya
- Labarin Soyayya
- Makaranta
- Maryama
- Sarauniya Mata
- Shakka
- So So
- Fuska Ta
- Kece Madadi
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.
Leave a Reply