Hausa Songs
Umar M Shareef – Da Gaskiya Ft. Khalid

Umar M Shareef “Da Gaskiya” Ft. Khalid Song 2023 Mp3 Download
Umar M Shareef ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Da Gakiya” tare da wani matashin mawaki “Khalid” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “Lokaci Yayi Ep” na 2023.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.