
Umar M Shareef – Amaryar Lalle Mp3 Download
Shahararren mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar waka mai daÉ—i mai taken “Amaryar Lalle” a ranar 8 ga Agusta, 2025. Wannan waka dai tana É—aya daga cikin manyan wakokin da suka fito daga cikin sabon fim din shahararriyar jaruma Rahama Sadau mai suna “Amaryar Lalle Series”, wanda za a fara haskawa nan ba da daÉ—ewa ba. Waka ce ta soyayya mai ratsa zuciya, wacce ta dace da yanayin bikin aure.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Soyayya Taki A Yau
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply