Hausa Songs
Tk Adam Dorayi – Tin Farko

Tk Adam Dorayi “Tin Farko” Song 2025 Mp3 Download
Tk Adam Dorayi ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai ratsa zuciya mai suna “Tin Farko” wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa “Mata Mata Ep” na 2025.
Idan har wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.