Hausa Songs

Tk Adam Dorayi – Nice Ft. Fati Niger

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

Tk Adam Dorayi – Nice Ft. Fati Niger Mp3 Download

Fitaccen mawaki a masana’antar Kannywood, Tk Adam Dorayi, ya sake fitar da wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “Nice,” wadda ya yi tare da Jaruma Fati Niger, a ranar 26 ga watan Agusta, 2025. Wannan waƙa ta zo da salo na musamman kuma mai ban sha’awa, inda mawakin ya nuna fasaharsa tare da Fati Niger don isar da tunani da ma’ana ta musamman ga masoyansu.

KAR KU MANTA: Fati Niger – Charafke

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button