Umar M Shareef – Gidan Sarauta Season 5

Umar M Shareef - Gidan Sarauta Season 5

Umar M Shareef – Gidan Sarauta Season 5 Mp3 Download Fitaccen mawakin Hausa, Umar M Shareef, ya dawo da sabon bangare na jerin wakokinsa na “Gidan Sarauta” inda yanzu ya saki Season 5. Wannan waka ta ƙunshi labari mai zurfi na soyayya, nishaɗi da kuma darussa masu ma’ana da suka shafi rayuwar yau da kullum. … Read more