MUSIC: Abdul D One – Gidana Soundtrack
Masoya kiÉ—an Hausa da kuma masu jin daÉ—in waÆ™oÆ™in da ke taÉ“a zuciya kuma suke da alaÆ™a da labarai masu zurfi, ku shirya domin jin wata sabuwar waka mai motsa rai! Fitaccen mawaki Abdul D One ya kawo mana wata wakar ban mamaki mai taken “Gidana Soundtrack”. Wannan waka dai an shirya ta ne musamman … Read more