Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare
Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare Kamar yanda kuka sani Ali Jita fitaccen mawakine na Hausa wanda yakware wajen raira wakokin soyayya masu dadi hakan yasa mutane suke matukar son wakokin sa. A ranar Alhamis ne 6 ga wata February, 2025 mawaki Ali Jita yake … Read more