MUSIC: Ahmerdy – A Bar Min Ke

Ahmerdy - A Bar Min Ke

Ahmerdy – A Bar Min Ke Mp3 Download Fitaccen mawaki Ahmerdy ya kawo mana sabuwar wakarsa mai taken “A Bar Min Ke”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman, inda mawakin ya yi amfani da kalamai masu zurfi da kuma sauti mai ratsa jiki, wanda zai tabo zukatan masoya. KAR KU MANTA: Ahmerdy … Read more

Ahmerdy – Halina Ft. Namenj

Ahmerdy - Halina Ft. Namenj

Ahmerdy – Halina Ft. Namenj Mp3 Download Ahmerdy yazo da wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Halina” tare da fitaccen mawaki Namenj itama wannan waka ta yi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun saurareta. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku akanta a wajen comment section dake kasa. … Read more