Ado Gwanja – Cikina
Ado Gwanja – Cikina Mp3 Download Ado Gwanja ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Cikina” wannan waka tayi matukar dadi kuma itama tana cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024. Muna jiran idan har kun ji dadin wannan waka ku ajiye mana ra’ayinku akanta. DOWNLOAD MP3