Hausa Songs

Sojaboy – Bugun Zuciya

Sojaboy – Bugun Zuciya Mp3 Download

Sojaboy ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Bugun Zuciya” wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok saboda mutane sun nuna jin dadinsu akanta.

Mabiya wannan shafin idan har kuma kun ji dadin wannan waka muna da butakar ku ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button