Hausa Songs
Sammani AA – Ga Tawanan Ft. Auta Mg Boy

Sammani AA – Ga Tawanan Ft. Auta Mg Boy Mp3 Download
Matashin mawakin nan wato, Sammani AA ya kara fitowa da masoyansa wata sabuwar waka mai suna “Ga Tawanan” tare da fitaccen mawakin soyayya Auta Mg Boy wannan hadin yayi sosai saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Auta Mg Boy – Makauniya
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.









