Hausa Songs
Salim Smart – Nurul Qalbi

Salim Smart – Nurul Qalbi Song 2025 Mp3 Download
Salim Smart ya kara sakin wata zazzafar wakarsa ta soyayya mai suna “Nurul Qalbi” wannan waka itace waka tafarko daya fara saki a 2025 kuma tazo dawani irin salo amma sai kun saurare zaku tabbatar da haka.
Idan har wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.