Hausa Songs
Sadiq Saleh – Yarda Ft. Umar M Shareef

Sadiq Saleh – Yarda Ft. Umar M Shareef Song 2024 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya saki wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Yarda” wacca suka yi da fitaccen mawakiya Umar M Shareef itama wannan waka tana daga cikin wakokin album dinsa “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.