Hausa Songs
Sadiq Saleh – Wacce Nake So Ft. Shamsiyya Sadi

Sadiq Saleh – Wacce Nake So Ft. Shamsiyya Sadi Song 2024 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya kara sakin wakar soyayya mai suna “Wacce Nake So” tare da mawakiya Shamsiyya Sadi itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.