Hausa SongsTrending Hausa Songs

Sadiq Saleh – Ko Wuya Ko Dadi Ft. Fati Niger

Sadiq Saleh New Song “Ko Wuya Ko Dadi” Ft. Fati Niger 2023 Mp3 Download

Sadiq Saleh ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Ko Wuya Ko Dadi” tare da mawakiya Fati Niger wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki 10 da suke sabon album dinsa mai suna “Darasul Auwal Ep” na 2023.

RECOMMENDED: Sadiq Saleh – Da Zance Ft. Zuby Muazu (Mp3 Download)

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Join Our Social Media Channels:-

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!