Abdul D One – Kyakkyawa Kike

Abdul D One - Kibani Lokacinki Ep 2024

Abdul D One – Kyakkyawa Kike Song 2024 Mp3 Download Abdul D One ya kara sakin dai wata sabuwar wakar mai suna “Kyakkyawa Kike” wannan wakar itama tana cikin jerin wakokin album din “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024. Idan har wannan waka kun ji dadinta kuna da damar da zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku … Read more

Abdul D One – Yaushe Ne

Abdul D One - Kibani Lokacinki Ep 2024

Abdul D One – Yaushe Ne Song 2024 Mp3 Download Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Yaushe Ne” tare da mawakiya “Meenal” wannan waka itama tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Kibani Lokacin Ep” na shekarar 2024. Idan har wannan wakar soyayyar tayi muku dadi muna da bukatar ku … Read more

Abdul D One – Hukunci

Abdul D One - Kibani Lokacinki Ep 2024

Abdul D One – Hukunci Song 2024 Mp3 Download Abdul D One ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Hukunci” wacca akayi tare da mawakiya ‘Murja Baba‘ itama wannan waka tana daga cikin wakokin album dinsa “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024. Idan har wannan waka itama tayi muku dadi kuna da damar da … Read more

Hairat Abdullahi – Yazo

Hairat Abdullahi - Yazo

Hairat Abdullahi – Yazo Song 2024 Mp3 Download Hairat Abdullahi ta kara sakin wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Yazo” wasu kuma suna cewa “Saurayi Yazo” wannan waka tana daga cikin wakokin hausa na soyayya masu dadi da suke tashe a manhajar TikTok. Idan har wannan waka kun ji dadinta muna da bukatar ku … Read more

Salim Smart – Nurul Qalbi

Salim Smart - Nurul Qalbi

Salim Smart – Nurul Qalbi Mp3 Download Salim Smart ya kara sakin wata zazzafar wakarsa ta soyayya mai suna “Nurul Qalbi” wannan waka itace waka tafarko daya fara saki a 2025 kuma tazo dawani irin salo amma sai kun saurareta zaku tabbatar da haka. Idan har wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana … Read more