
Oga Abdul – How Far Mp3 Download
Fitaccen mawaki, Oga Abdul, ya saki wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi da salo na zamani mai suna “How Far”. An saki waƙar ne a ranar 22 ga Agusta, 2025, kuma tana cikin sabon kundin wakokinsa mai taken “Dagiya EP”. Wannan waka ce da ke amfani da wani salo na zamani, wanda aka saba amfani da shi a cikin rayuwar yau da kullun don nuna soyayya da tambayar halin masoyi.
KAR KU MANTA: Oga Abdul – Saita Allah Tayi Ft. Adam A Zango
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply