Hausa Hip Hop
Og Abbah – Sai Allah Ft. Young T Zamani

Og Abbah – Sai Allah Ft. Young T Zamani Mp3 Download
Mawaƙin Arewacin Najeriya, Og Abbah, ya sake fitowa da wata waƙa mai ratsa jiki, wacce ya haɗa gwiwa da shahararren mawaki Young T Zamani. Sunan waƙar shine “Sai Allah“, waƙa ce da ke nuna muhimmancin dogaro ga Allah (S.W.A) a kowane hali na rayuwa. Waƙar tana da salon waƙa na zamani wanda ke da daɗin ji, kuma tana cikin kundin EP ɗinsa mai suna “North Vibez Ep” na shekarar 2024.
RECOMMENDED: Og Abbah – Alhamdulillah
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









