Hausa Songs
Nazeer H Maiatamfa – Haba Dan Allah

New Song “Haba Dan Allah” by Nazeer H Maiatamfa 2025 Mp3 Download
Nazeer H Maiatamfa ya kara sakin wata sabuwar waka dai mai suna “Haba Dan Allah” wacca aka raira da mawakiya “Shamsiyya Sadi” kuma itama wannan waka tana cikin wakokin album dinsa “Ki Bani Dama Ep” na 2025.
Idan har itama wannan waka kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.