Hausa SongsTrending Hausa Songs
Namenj – Yaushe

- Artist: Namenj
- Genre: Afrobeats
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Namenj – Yaushe Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato, Namenj ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Yaushe” wannan wakar tayi matukar dadi.
RECOMMENDED: Namenj – Gani
Namenj ya saki wannan wakar ne 2025 saboda ganin yanda mutane suka ƙagu wajen ya ƙara sakar musu da wakar soyayya.
Wakar “Yaushe” waka ce ta soyayya mai dadin ji da kuma ratsa zuciya. Mun tabbata idan har kuka ji wannan waka koda ace mutum baya soyayya toh zai iya farawa.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a wajen comment section dake kasa.









