Hausa SongsTrending Hausa Songs
MUSIC: Umar M Shareef – Rikee

Umar M Shareef – Rikee Mp3 Download
Umar M Shareef yazo da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Rikee” wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (10) na wani sabon album dinsa mai suna “Farin Jini Ep” na 2022.
RECOMMENDED: Umar M Shareef – Shikenan (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks