Hausa SongsTrending Hausa Songs
MUSIC: Umar M Shareef – Kyakkyawar Fuska

Umar M Shareef – Kyakkyawar Fuska Mp3 Download
Umar M Shareef ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Kyakkyawar Fuska” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (10) na wani sabon album dinsa mai suna “Farin Jini Ep” na 2022.
RECOMMENDED: Umar M Shareef – Na Fada (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks