Album/EP
ALBUM: Umar M Lawal – Fiffike EP

Umar M Lawal – Fiffike EP 2025 Download
Fitaccen mawaki Umar M Lawal ya kawo mana sabon kundin wakokinsa mai dogon zango mai suna “Fiffike EP” na shekarar 2025. Wannan kundin ya kunshi wakoki guda goma sha ɗaya (11) masu cike da zazzafar sauti da kuma saƙonni daban-daban, wanda ke nuna kwarewar Umar M Lawal a fannin waka.
Kundin “Fiffike EP” ya nuna iyawar Umar M Lawal wajen haɗa nau’ikan wakoki daban-daban, daga soyayya zuwa waƙoƙin rayuwa. Daga cikin wakokin da ke cikin kundin, akwai haɗin gwiwa mai ban sha’awa da mawakiya Hairat Abdullahi a wakar “Kama,” wanda hakan ya ƙara wa kundin armashi da zazzafa.
Ga Jerin Wakokin da ke Cikin “Fiffike EP”: