Hausa Songs
Hussaini Danko – Maryam

Hussaini Danko – Maryam Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya, Hussaini Danko, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Maryam”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Agusta, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Dawo”. Wannan waka ce da aka yi don yabon wata masoyiya mai suna Maryam, inda mawakin ke bayyana irin soyayyar da yake mata.
KAR KU MANTA: Hussaini Danko – Doguwa
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.