Hausa Songs

MUSIC: Umar M Shareef – Bude Cikin Zuciya

FAST DOWNLOAD NOW

Umar M Shareef – Bude Cikin Zuciya Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan, Umar M Shareef ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “Bude Cikin Zuciya” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (18) da suke cikin album dinsa mai taken suna “Ni Da Ke EP” na shekarar 2018.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button