Hausa Songs
MUSIC: Umar M Shareef – Aisha

Umar M Shareef – Aisha Mp3 Download
Umar M Shareef ya kara zuwa da sabuwar wakarsa mai suna “Aisha” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (10) na wani sabon album dinsa mai suna “Farin Jini Ep” na 2022.
RECOMMENDED: Umar M Shareef – Farin Jini (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks