Hausa Songs
MUSIC: Shamsiyya Sadi – Rai

Shamsiyya Sadi – Rai Mp3 Download
Shamsiyya Sadi ta kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Rai” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (6) na sabon album dinta mai suna “Farin Ciki Ep” na 2023.
RECOMMENDED: Shamsiyya Sadi – Guntun Ciwo (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.