Hausa Songs

MUSIC: Ahmerdy – A Bar Min Ke

FAST DOWNLOAD NOW

Ahmerdy – A Bar Min Ke Mp3 Download

Fitaccen mawaki Ahmerdy ya kawo mana sabuwar wakarsa mai taken “A Bar Min Ke”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman, inda mawakin ya yi amfani da kalamai masu zurfi da kuma sauti mai ratsa jiki, wanda zai tabo zukatan masoya.

KAR KU MANTA: Ahmerdy – Halina Ft. Namenj

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button